Jump to content

Dana Awartani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dana Awartani (an haife ta a shekara ta 1987)'yar Saudiyya ce mai zane-zane,ta kabilar Palasdinawa.[1][2] Tana aiki a wurare daban-daban ciki har da zane,zane-zane na bidiyo,da yashi;kuma ta haɗa da hanyoyin gargajiya na fasahar Islama.An haifi Awartani kuma ta girma a Jeddah,Saudi Arabia inda take zaune a yau.

  1. Nihal, Mariam (2 March 2018). "Dana Awartani turned history into mesmerizing works of art".
  2. "Saudi-Palestine artist's creative genius wows KMB".