Jump to content

Babban shafi

Daga Wiktionary
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!


Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,543. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia

Talata 23 Yuli 2024 Article #3,543 :

21 Yuli 2024

  • 13:4913:49, 21 Yuli 2024Masassaki (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 504]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Masassaki''' {{Audio|Masassaki.ogg|Masassaki}} Kalmar tana nuni ga mutun wanda sana’arsa hadawa da gyaran abubuwa na Katako. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=carpenter</ref> ==Misalai== * Masassaki ya hada kujeru masu kawa da kyawu * Akaiwa masassaki ya gyara kujerun ==Fassara== * Turanci: '''Carpenter''' == Manazarta == Category...")

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .


Sauran Aiyukan Gidauniyar Wikimedia

Wikiqoute
Azanci
Wikipedia
Insakulofidiya
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta